Labarai

Labarai

Yadda za ka mallaki lasisin bindiga a Zamfara

Umarnin mutane su mallaki bindiga ba ya nufin duk wanda ya nemi lasisin mallakar bindiga zai samu kai-tsaye

Satar kifi ta jawo wa matashi daurin wata daya a kurkuku

Darajar kifin da aka sata dai ta kai N400,000

’Yan Najeriya za su fara biyan harajin N10 kan lemon kwalba

Kayan sha masu dauke da sukari da dangoginsu su ne ’yan Najeriya za su biya wannan haraji a kansu

Akwai gawarwaki 102 da ba a san danginsu ba a asibitin Abuja

Asibitin ya ce in ‘yan uwansu ba su zo ba, za su binne su

’Yan sanda sun gano idanun da aka kwakule wa yaro a Bauchi

An kama Isaac da Nensok da Yohanna bisa zargin aikata ta’asar