Labarai

Labarai

DSS ta kama cibiyar rajistar zabe ta ’yan damfara a Nasarawa

Sun bude cibiyar yin rajistar masu zabe ta karya inda suke damfarar mutane

Hajj 2022: Dalilin rashin tashin maniyyata daga Filin Jirgin Jos

Filin jirgin saman da ke Jos ya yi wa jiragen da aka ba su jigilar alhazai kankanta.

‘Yan sanda sun kashe dan bindiga a Kaduna

An fatattaki ‘yan bindigar har cikin daji.

Shugaban Karamar Hukuma ya gwangwaje Hakimai 5 da motoci a Kaduna

Ciyaman din ya yi alkawarin ba ragowar Hakiman motoci

Zargin safarar sassan jikin mutum: Kotun Birtaniya ta ki ba da belin Ike Ekweramadu

Kotun ta ba da umarnin tsare shi har 7 ga watan Yuli