Labarai

Labarai

An kama mutum 4 kan zargin satar kayayyakin banki a Gombe

Sanarwar ta bayyana sunayen waɗanda aka kama dukkaninsu matasa da suka fito daga unguwanni daban-daban da ke jihar.

Rundunar ’yan sandan Najeriya ta tabbatar da kashe jami’anta 17 a harin Yobe

Dakarun sojin Najeriya da dama sun rasa rayukan a yayin da suke daƙile harin.

’Yan takarar Gwamnan Yobe 3 a APC sun nace dole a yi zaɓen fid-da-gwani 

Barista Tumsah ya yi watsi da rahotannin da ke cewa an cimma matsaya ta bai-ɗaya, yana mai cewa wannan iƙirarin ba gaskiya ba ne, domin tsarin sulhun

’Yan Majalisar Tarayya 5 sun faɗi zaɓen fid-da-gwani a Kuros Riba

Daga cikin ’yan majalisar da mazabunsu suka juya musu baya akwai Rt. Hon. Mike Etaba, mai wakiltar mazaɓar Obubra/Etung , da kuma Rt. Hon. Alex Egbona

Yusuf Buhari ya doke ɗan Lawal Daura a zaɓen ɗan takarar Majalisar Tarayya

A ƙarshen zaɓen, Yusuf Buhari ya yi nasara a zaɓen fid-da-gwanin da ƙuri’a 17,342 a kan Awwal Lawal Musa Daura wanda ya samu ƙuri’a 480.