Labarai

Labarai

Za a ragargaje babura 250 da aka kwace a Legas

Gwamnatin Jihar Legas ta ce ta kammala shiri tsaf domin ragargaje babura 250 da ta kwace daga hannun masu karya dokokin hanya a Jihar. Daraktan yada l

An sace mahaifiyar dan takarar Sanatan APC a Jigawa

An sace ta ne a gidanta da ke Kiyawa a Jihar

Ba za mu iya ci gaba da sayar da fetur a kan N165 ba – IPMAN

IPMAN ta ce ba za ta iya sayar da man a kasa da N180 ba

Jami’ar da ta fi kowacce a Najeriya ce ta 400 a duniya

Hakan dai na nufin a yanzu jami’ar ce kan gaba a Najeriya

Matashiya za ta yi sharar kotu na wata daya saboda satar tufafi

Matashiyar ta shiga shagon wata mata ta kwashi tufafi.