Labarai

Labarai

Boko Haram ta sake kashe ’yan jari-bola 13 a Borno

’Yan jari bolan sukan shiga dazuzzuka daga garuruwa tsinto karafa ba tare da sanar da jami’an tsaro ba.

An ba Ma’aikatan Zamfara hutun mako daya saboda rajistar zabe

INEC ta saka ranar 30 ga watan Yuni a matsayin ranar karshe da za a rufe aikin rajistar katin zabe.

Za a hana amfani da kananzir da icen girki a Najeriya

Shugaba Buhari ya ce zuwa 2030 ’yan Najeriya za su yawaita hawa bas din haya kuma iskar gas za ta maye gurbin icen girki da kananzir

Cikar wa’adin INEC: APC ta zabi Kabiru Masari a matsayin mataimakin Tinubu na wucin gadi

Jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya ta mika sunan wani jigon dan siyasa daga Jihar Katsina, Alhaji Kabiru Ibrahim Masari a matsayin wanda zai yi wa Asi

Mutum 5 sun kamu da cutar Kyandar Biri a Adamawa

Hukumomi a Jihar Adamama sun sanar da harbuwar mutum biyar da cutar Kyandar Biri.