Labarai

Labarai

’Yan bindiga Sun Kashe Manoma A Cikin Gona a Kaduna

A shekarar da ta gabata ’yan bindiga sun sassari mahaifin manoman a cikin gona

’Yan bindiga sun kashe manoma 2 suna shuka a gonarsu

Ko a bara ma an ce da kyar mahaifinsu ya sha a gonar

Guguwa ta kashe mutum daya, ta rusa gidaje 32 a Kano

Wata guguwa da mamakon ruwan sama sun yi sanadin rasuwar mutum daya rushewar gidaje 32 a kauyen ’Yan Tsagai da ke Karamar Hukumar Rano ta Jihar Kano.

Cutar Kyandar Biri ta kama mutum 2 a Filato

An sami masu cutar ne a Kananan Hukumomin Jihar guda biyu

NUC ta sabunta wa darusa 12 lasisin karatu a jami’ar Maitama Sule

Sahalewar za ta fara aiki ne nan take