Labarai

Labarai

An dakatar da Shugaban Karamar Hukumar Lafia

Jatau ya ce matakin ya zama dole domin ba da damar gudanar da bincike kan yadda ake tafiyar da mulkin karamar hukumar

Juyin Mulki: ECOWAS ta ayyana dokar ta-baci a kasashenta

ECOWAS ta ce yin hakan ya zama dole domin shawo kan barazanar da juyin mulki ke wa tsarin dimokuradiyya a yankin

Rashin Tsaro: Gwamnatin Tarayya ta gaza — Kwankwaso

Ya ce abin da ya fi nuna gazawar gwamnati shi ne yadda aka bar jihohi su kafa ƙungiyoyin sa-kai ba tare da horo na musamman ba, abin da ya ƙara yaɗuwa

An kama tsohon fursuna da bindiga ƙirar AK-47

Jami’an Rundunar Leƙen Asiri ta musamman a Jihar Kwara sun cafke wani tsohon ɗan gidan yari mai suna Godday Agaadi da bindiga ƙirar AK-47

Dalilin yawaitar juyin mulki a ƙasashen ECOWAS

Rashin shugabanci nagari da son mulki na dogon lokaci su ne manyan dalilan da ke haddasa yawaitar juyin mulki a yankin Afirka ta Yamma.