Labarai

Labarai

An kashe matashi saboda budurwa a Kaduna

Matashin sun samu rashin fahimta tsakaninsa da budurwar.

’Yan fashin jirgin ruwa sun sace mutum 8 a Bayelsa

An sace su ne a kan hanyarsu ta dawowa daga jana’iza

Za a soma bincike kan kone ‘barawon babur’ a Bauchi

Daukar doka a hannu dabbanci ne da rashin mutunta dan Adam.

An yi garkuwa da matar shugaban Jam’iyyar APC a Neja

A kwanakin baya, wasu fusatattun matasa sun farmaki tawagar shugaban jam’iyyar.

Talauci da rashin aikin yi ne dalilan matsalar tsaro a Najeriya —Obi

Dole mu fuskanci matsalar da muke gani a yau.