Mutum 3 sun mutu sakamakon mamakon ruwan sama a Katsina
An tafka ruwan sama kamar da bakin kwarya daga cikin dare har zuwa safiyar Lahadi
Labarai
An tafka ruwan sama kamar da bakin kwarya daga cikin dare har zuwa safiyar Lahadi
’Yan sanda sun cafke mafarautan da abokan cin mushensu ne a kauyukan Pariya Daware da kuma Girei inda suka hana mazauna kauyukan sakat
’Yan bindigar sun bude wuta akan daya daga cikin ayarin motocin matafiyan.
Matsafa na bin dare su hako gawarwaki domin yin surkulle
Suna kan hanyarsu ce ta zuwa wa’azi kwana uku lamarin ya rutsa da su