Labarai

Labarai

Gwamnati za ta kafa kamfanin sarrafa nama a Yobe

Gwamnati ta ce kamfanin zai bunkasa kiwon dabbobi

’Yan Boko Haram sun yi wa ’yan jari-bola 20 yankan rago a Borno

Sun yi musu yankan ragon ne bayan sun harbe su da bindiga

Kullum da matsalar tsaron Najeriya nake kwana – Buhari

Ya ce shi da jami’an tsaro kullum a cikin damuwa suke

An mai da wani kofur din ’yan sanda kurtu

Wani bidiyo ya nuna dan sandan yana kambama wata kungiyar asiri.

Ya soka wa abokinsa almakashi a kan Naira 200

Sabani ne ya barke a tsakanin abokan biyu a kan kudin wiwi Naira 200.