Labarai

Labarai

Sarkin Kwatarkwashi a Jihar Zamfara ya rasu

Sarkin dai shi ne mafi dadewa a Jihar Zamfara

An kona babura 25 bayan da dan acaba ya yi ajalin mace a Legas

‘Yan acaban sun gudu ne saboda kada a huce takaici a kansu

Rukunin farko na maniyyata Aikin Hajji sun tashi zuwa Saudiyya

Jirgin na Max Air ya dauki maniyyata 544 daga Maiduguri

Zargin batanci: An fara sauraron kaset din wa’azin Abduljabbar a kotu

Kotun ta kuma damka kaset din ga masu kara don yi nazari

Yadda hatsarin tankar mai ya lakume rayuka a Zariya

An yi hatsarin ne a Gadar Dan Magaji da ke Wusasa, Zariya da misalin karfe shida na safiyar Alhamis