Labarai

Labarai

An kama sojojin da suka yi yunƙurin juyin mulki a Benin

Dukkan waɗanda aka kama sojoji ne masu aiki a halin yanzu, sai mutum ɗaya da ya taɓa yin aiki a rundunar amma ya yi ritaya.

An ƙaddamar da taron bajekolin fasaha na farko a Jigawa

Cibiyar Blue Sapphire tare da haɗin gwiwar gwamnatin jihar Jigawa sun shirya bikin bajekolin fasahar al’umma irin sa na farko a jihar.

’Yan bindiga sun harbe ɗan sanda har lahira a Edo

Rundunar ta ƙaddamar da bincike domin gano waɗanda suka aikata laifin.

Ranar Sabuwar Shekara za mu rufe duk na’urar POS mara rajista —Gwamnati

Ta ce hakan na jefa miliyoyin ’yan Najeriya, ciki har da ’yan kasuwa ƙanana da masu aiki a karkara, cikin haɗarin tattalin arziki da asarar jari.

’Yan sanda sun ceto yara 2 da aka yi garkuwa da su a Borno

An ceto yaran ne a wani samame da ’yan sanda suka kai wurin da masu garkuwar suka je karbar kuɗin fansa.