Labarai

Labarai

’Yan sanda sun cafke matashi kan zargin kashe uwa da danta a Adamawa

Ana zargin matashin da kashe matar da danta a rafi

Kotu ta hana belin wadanda ake zargi da kashe dan Sanata Na’Allah

Kotun dai ta ki ba da belin wadanda ake zargin

Aisha Buhari ta fice daga taron APC a fusace

Aisha Buhari ta fice daga taron cikin bacin rai, duk da cewa zaben fitar da gwanin shugaban kasar jam’iyyar ya gudana cikin lumana

Za mu kashe N2bn kan tantance ma’aikatan makarantu —UBEC

Za a kashe kudaden wajen tantanc ma’aikatan makarantu a cikin kwana tara

DAGA LARABA: Rashin Jituwar Matar Gida Da Dangin Miji

Zaman doya da manja tsakanin matar gida da dangin mijinta