Labarai

Labarai

Fannin ilimin Najeriya ya tabarbare ainun —Ummi El-Rufai

Ummi El-Rufai ta ce iyayensu kyauta suka samu ilimi mai inganci sabanin zamanin yau

Bama-bamai ba su isa su kawar da matsalar tsaro ba —Buhari Awwalu

ami’in ya ce bai wa shanin ilimin makiya muhimmanci shi ne mafita ga matsalar tsaro

Tinubu ya bai wa mutanen da aka kai wa hari a coci tallafin N75m

Ya sanar da bai wa cocin tallafin Naira miliyan 25

An yanke wa malami hukuncin daurin rai-da-rai saboda yi wa ‘yar shekara 14 ciki

Wata kotu a Ikeja, Jihar Legas, ta yi wa wani malami daurin rai-da-rai bayan ta kama shi da lafin fyade da kuma banka wa wata ’yar shekara 14 ciki. Ma

Mayakan Boko Haram sun tare hanyar Damaturu-Maiduguri

Mayakan kungiyar Boko Haram tare babbar hanyar Damaturu zuwa Maiduguri inda suka kone motoci da dama.