Labarai

Labarai

Dokar hana acaba: Gwamnatin Legas ta ragargaza babura 2,000

Gwamnati ta ce ta yi hakan ne don ta nuna dokar na nan daram

An kama mutumin da ke kokarin yanka filin makabarta a Gombe

Mutumin dai ya ce wani dan siyasa ne ya sa shi, amma shi kuma ya musanta

‘Adadin matan da ke zuwa makaranta ya karu a Kano’

An sami nasarar ce saboda bullo da darussa kan jinin al’ada a Jihar

Mun daina kai wa CBN ajiyar kayan zabe —INEC

Daga yanzu CBN ba zai sake ajiye kayan zaben ba tun daga kan zaben gwamnan Jihar Ekiti.

‘Samar da Ma’aikatar Kula da Harkokin Addinai za ta inganta zaman lafiya a Najeriya’

Babbar manufata ita ce ceto Najeriya daga halin da ta tsinci kanta a ciki a yanzu.