Labarai

Labarai

Ayyukan da Buhari ya aiwatar a Spain kafin dawowarsa Najeriya

Tsawon shekaru da dama, Spain ta kasance daya daga cikin manyan abokan huldar kasuwanci da Najeriya.

An yi kutse a shafukan Shugaban Jami’ar Bayero

Ya ankarar da jama’a cewa masu kutsen suna damfarar jama’a ne ta hanyar amfani da shafukan sada zumuntarsa na bogi

Hushpuppi: Abba Kyari zai san makomarsa ranar 29 ga Agusta

Mai Shari’a Inyang Ekwo ya tsayar da ranar ne bayan lauyoyin bangarorin biyu sun gabatar da bayanai sun kuma amince da hujjojinsu kan lamarin.

Abun fashewa ya yi kisa, ya jikkata mutane a Kogi

Wannan dai na zuwa ne makonni kadan bayan samun makamancin haka a garin Kabba

Abuja za ta doke Legas a Samun Kudaden Shiga —Minista

Kadaden shiga da Birnin Tarayya Abuja ke samarwa na cikin gida a shekara sun fara kaiwa Naira biliyan 200. Ministan Birnin Tarayya, Muhammed Musa Bell