Labarai

Labarai

NECO: Dalibai sun shiga zullumi bayan Ganduje ya tsaurara sharadin daukar nauyin jarabawa

Gwamnati ta tsaurara sharadin daukar nauyin dalibai kwanaki kalilan kafin rufe rajistar jarabawa

Jami’an tsaro sun fatattaki ’yan bindiga a hanyar Birnin Gwari

An kwato bindiga kirar AK47 da babura hudu a musayar wutar da aka yi da ’yan bindgiar a safiyar Litinin.

A gaggauta bude titin Lokoja da direbobin tanka suka rufe —Gwamnan Kogi

Yahaya Bello ya ba da umarnin ne ta hannun mai ba shi shawara kan sha’anin tsaro, Jerry Omodara.

Mafarauta sun kashe Kwamandojin Boko Haram a Borno

An kashe kwamandan da mataimakinsa, yayin da wasu da dama suka tsere da raunukan harbin bindiga a jikinsu

Rikicin Yelwa: An sassauta dokar hana fita

Daga yanzu dokar haka fitar ta koma daga karfe 6 ba yamma zuwa karfe 6 na safiya.