Labarai

Labarai

’Yan acaba sun sake tayar da yamutsi a Abuja

An sake kwatanta irin tashin-tashinar da ta faru a kasuwar Dei-Dei da ke Abuja.

Za a fuskanci matsanancin zafi na kwana 3 a Arewacin Najeriya —NiMet

Hukumar ta yi hasashen fuskantar matsanancin zafi wanda zai dauki tsawon kwana uku.

Yadda EFCC ta kama tsohon Gwamnan Zamfara Abdulaziz Yari

Wasu kafofin yada labarai sun ce da maraicen Lahadi aka kama tsohon gwamnan

Matsalar Tsaro: Gwamnatin Zamfara ta dauke sansanin NYSC daga Tsafe

An sauya wa sansanin matsuguni sakamakon matsalar tsaro a jihar.

Gwamnan Filato: Zaben fid-da-gwani a APC ya bar baya da kura

Mutum 18 da suka nemi jam’iyyar APC ta tsayar da su takarar gwamnan Filato sun ce ba su amince da nasarar da Dokta Nentawe Yilwatda ya yi a zabe