Labarai

Labarai

Ya kamata a yi dokar da za ta hana raba wa daliget kudi —Jonathan

Ya ce raba wa daliget kudi don su zabi mutum ba daidai ba ne

Annobar Kyanda ta kashe yara 14 a Anambra

Cutar ta bulla ne a Kananan Hukumomin Jihar tara

Gwamnan Anambra ya ba mijin da aka kashe wa mata da ’ya’ya N500,000

Sai dai duk da haka, mutumin ya ce zai bar Anambra da zama gaba daya

Kisan Harira: IPOB na kokarin rura wutar rikicin addini – CAN

CAN ta ce dole a dakike hare-haren IPOB don kada ta haddasa yakin basasa

Dagaci ya rasa rawaninsa a Kano saboda badakalar filaye

Tuni dai Sarkin ya ba da umarnin nada sabon Dagacin da zai maye gurbin shi