Ba manoma Boko Haram ta kashe a Kala-Balge ba —Zulum
Zulum na cikin kaduwa sosai kan kashe al’ummar da ba su ji ba ba su gani ba.
Labarai
Zulum na cikin kaduwa sosai kan kashe al’ummar da ba su ji ba ba su gani ba.
Sojoji sun kwato wata mota da kakin sojoji a hannun masu garkuwa a mutanen.
’Yan bindigar da suka yi garkuwa da fasinjoji a jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna sun ba wa gwamnati wa’adin kwana bakwai ta biya musu bukatunsu. ’
Hukumar na neman kariyar sojoji ga jami’anta saboda matsalar tsaro da ke addabar Najeriya.
Kungiyar ta ce dole Gwamnonin yankin su dauki mataki