Labarai

Labarai

Boko Haram ta yi wa mutum 45 yankan rago a Kala Balge

Sun yi wa manoma kisan gilla da adduna a gonakinsu a garin Rann ranar Lahadi

Rigingimu 800 aka sulhunta cikin shekara guda a Yobe —Kwamitin Sulhu

An kafa Kwamitin domin shiga tsakani ba tare da shiga kotu ba.

Ganduje ya ba da N16m ga iyalan wanda iftila’in Kano ya shafa

Gwamnatin Jihar da ba da tallafin miliyan 16 ga iyalan wadanda abun ya shafa.

Buhari ya gana da ’yan uwan wadanda suka rasu a iftila’in Kano

Buhari ya gana da su ne a Fadar Sarkin Kano yayin da ya ziyarci Kanon

Har yanzu dana yana hannun ’yan bindiga – Farfesa Ango Abdullahi

Sai dai ya ce ana sa ran kubutowar shi nan ba da jimawa ba