Labarai

Labarai

Ebonyi ta fice daga fafutukar kafa kasar Biyafara – Gwamna Umahi

Ya ce ki da an kafa kasar, jiharsa ba za ta shiga cikinta ba

IPOB ta sha alwashin ci gaba da kashe ’yan majalisar Anambra

Sun bayyana hakan ne a cikin wata wasika da suka ajiye

EFCC ta saki tsohuwar Shugabar Majalisar Wakilai Patricia Etteh

Ita ce mace ta farko a Najeriya da ta taba jagorantar majalisar a tarihi.

Batanci ga Annabi: CAN ta fasa gudanar da zanga-zanga kan kisan Deborah

A maimakon haka, CAN ta bukaci a yi zanga-zangar a cikin majami’u

’Yan bindiga sun sako Shugaban Karamar Hukumar da suka sace a Nasarawa

An sako su ne bayan biyan kudin fansa