Labarai

Labarai

Amurka za ta hana ’yan Najeriyar da ake zargi da yi wa Kiristoci kisan kiyashi biza

Ƙasar Amurka ta yi barazanar sanya takunkumin izinin shiga kasarta ga ’yan Najeriyar da aka gano suna ɗaukar nauyi ko goyon bayan ayyukan da ke take ’

NAPTIP ta daƙile yunƙurin safarar mutum 7 daga Kano zuwa Saudiyya

Hukumar ta ce tana ci gaba da bincike don kamo sauran da suka tsere.

Na gana da Tinubu kan Kanu ba batun sauya sheƙa ba — Gwamnan Abia

Hadimin gwamnan ya musanta batun shirye-shiryen Otti na komawa jam’iyyar APC.

Mutum 6 sun rasu, 13 sun jikkata a hatsarin mota a Kogi

Gwamnatin jihar ta ce za ta tallafa iyalan waɗanda hatsarin ya rutsa da su.

Jirgin fadar shugaban ƙasa ya ƙi sayuwa wata 5 bayan saka shi a kasuwa

Jirgin Fadar Shugaban Kasa da Gwamnatin Najeriya ta saka a kasuwa da nufin sayarwa ya kasa samun mai saye kusan watanni biyar bayan ɗora shi a dandali