Labarai

Labarai

Batanci: Tambuwal ya cire dokar hana fita a Sakkwato

Tambuwal ya mika godiyarsa ga al’ummar jihar dangane da hadin kan da suka bai wa dokar.

’Yan bindiga sun yi garkuwa da wanda ya kai kudin fansar basarake a Kano

’Yan bindigar sun rike wanda ya kai kudin fansar basaraken Kano da suka sace.

Jamus za ta dawo wa Najeriya kayayyakin tarihinta

An kai ruwa rana kafin aminta da wanda zai karbi kayan tarihin.

Dalibi mai shekara biyar ya mutu a ruwa yayin koyon ninkaya a makaranta

Ya mutu ne lokacin da suka je darasin koyon ninkaya a makarantarsu

Zan koma gona bayan karewar wa’adin mulkin Buhari — Femi Adesina

Ya ce zai koma gona gadan-gadan a 2023