Labarai

Labarai

Buhari zai tafi Abu Dhabi don taya sabon Shugaban UAE murna

Ana sa ran dawowar shugaba Buhari a ranar Asabar

Fashewar gas: Iyaye sun hana ‘ya’yansu zuwa makarantar da abin ya shafa

Lamura sun fara daidaita a titin Aba da ke Sabon Garin a Jihar Kano bayan fashewar tukunyar gas da ya yi sanadiyar mutuwar mutum tara da jikkatar wasu

’Yan bindiga sun yi awon gaba da daliban Kwalejin Ilimi ta Kaduna guda 4

An sace daliban ne a daren Litinin din da ta gabata

An rufe Kasuwar Dei-dei kan rikicin ’yan acaba da ’yan kasuwa

An yi asarar rayuka da dukiyar akalla Naira biliyan daya, ciki har da shaguna 45

An kama AK-47 da harsashi 600 a hannun dillalin makamai a Kaduna

Dubun wani dallalin bindiga ta cika inda ’yan sanda suka kama shi dauke da bindiga kirar AK-47 da harsashi 600. Kakakin ’yan sandan Jihar Kaduna, ASP