Labarai

Labarai

Greenfield: ‘Yan sanda sun cafke mutum 2 da bindigogi 41

’Yan sandan sun kwace bindiga kirar AK guda 41 da tarin alburusai a hannun bata-garin.

Hafsan soja ‘ya kashe kansa’ a Kaduna

Ana zargin ya kashe kansa gabanin kotun soji ta yanke mishi hukunci

Yadda rikicin Abuja ya yi ajalin mutum 8

Rikcin ya rikide zuwa na kabilanci a Kasuwar Katako da ke yankin Dei-dei

Bayan mako 2 ’yan bindiga sun sako Uwar Marayu

’Yan bindigar da suka yi garkuwa da ita a cikin watan azumi sun ci gaba da rike ’yarta da direbanta

Badakalar N80bn: Ministar Kudi ta dakatar Akanta-Janar, Ahmed Idris

Matakin na zuwa ne kwana biyu bayan EFCC ta kama shi