Batanci: ’Yan sanda sun gana da malaman addini a Gombe
Kwamishinan ’yan sandan Gombe ya bukaci hadin kan shugabannin addinai biyu don kaucewa rikici.
Labarai
Kwamishinan ’yan sandan Gombe ya bukaci hadin kan shugabannin addinai biyu don kaucewa rikici.
Hukumar ta ce umarnin ya fito ne daga kasar Saudiyya
Babbar Kotun Kano karkashin jagorancin Mai Shari’a A.M Liman, ta dakatar da Kwamitin Gudanarwar Jam’iyyar PDP a jihar amsa sunan shugabannin jam’iyyar
Farashin man dizel ya kai N707, fetur kuma N202 a lokacin tsananin tsadarsa.
Shekara 15 bayan badakalar kwangilar da ta sa ta sauka da kujerar Shugaban Majalisar Wakilai.