Labarai

Labarai

Najeriya ta bukaci Facebook ya rufe shafin IPOB

Najeriya za razin IPOB da zargin yada lakaman tsana da kuma tunzura jama’a su yi tashin hankali.

Hisbah za ta debi sabbin dakaru 3,100 a Kano

Za a debi dakarun ne daga Kananan Hukumomin Jihar 44

’Yan sanda sun cafke 3 daga cikin masu zanga-zanga kan batanci ga Annabi a Maiduguri

An kama su ne yayin zanga-zangar batancin da wata a yi wa Annabi (S.A.W) a Maiduguri

Hajjin Bana: NAHCON ta soma tantance kamfanonin da za su yi jigilar maniyyata

Shida daga cikin kamfanin bakwai na Najeriya ne

Kotu ta raba auren matar da ta tafi Kanada neman kudi ba izinin mijinta

Kotun ta raba auren kamar yadda mijin ya bukata