Labarai

Labarai

Boko Haram ta binne bam a sansanin ‘yan gudun hijira a Borno

An samu nasarar cire bam din kafin ya tashi.

Jami’in tsaro ya kashe dan tireda saboda karan sigari a Kano

Mai tsaron gidan yari ya bude wa dan tiredan wuta ne saboda ya ki sayar mishi da sigari

Batanci ga Annabi: Tambuwal ya sassauta dokar hana fita a Sakkwato

Yanzu an hana fitar ne daga faduwar rana zuwa wayewar gari

Ana zargin wata daliba da batanci ga Manzon Allah a Borno

Ana zargin dalibar Kwalejin Kimiyya ta Ramata da yin batanci ga Manzon Allah (SAW) a Facebook.

Karuwar ta’ammali da kwayoyi na da alaka da yajin aikin ASUU — Obaseki

Ya ce bincikensu ya gano akwai alaka tsakanin matsalolin biyu