Labarai

Labarai

Tsaro: Gwamnonin Arewa na shirin dakatar da haƙar ma’adinai

Gwamnonin sun ce ‘yan ta’adda na amfani da wuraren haƙar ma’adinai a matsayin maɓoyarsu.

’Yan sanda sun kama mutum 28 kan zargin lalata mata da yara a Yobe

Rundunar za ta gurfanar da waɗanda ake zargin bayan kammala bincike.

Gobara ta ƙone kasuwar katako a Abuja

Har yanzu ba a gano musababbin tashin wutar ba.

CBN ya kara yawan kudin da mutum zai iya cirewa a mako zuwa N500,000

Babban Bankin Najeriya (CBN) ya soke iyakance adadin kuɗin da mutum ko kamfani za su iya ajiyewa a banki sannan ya ƙara yawan kudin da za a iya fitarw

Majalisar Dokokin Akwa Ibom ta yi fatali da ƙudurin neman hana cin naman kare

Majalisar Dokokin Jihar Akwa Ibom ta ƙi amincewa da wani kudiri da ya nemi haramta ci da sayar da naman kare a jihar.