Labarai

Labarai

Yawan Amurkawan da ke neman ‘tallafin zaman kashe wando’ ya karu sosai

Sashen da ke kula da kwadago na Amurka a ranar Alhamis ya rawaito cewa masu neman tallafin rashin aikin yi daga gwamnati ya karu daga 1,000 zuwa 203,0

NUC ta fitar da sabon jadawalin karatun jami’a

Wata uku malaman jami’an suna yajin aiki NUC ta fitar da sabon jadawalin karatu

2023: Can ta matse wa ’yan Najeriya, dadina nake ji —Emefiele

Ya ce idan zuciyar ’yan Najeriya ta ga dama ta buga, shi hankalinsa a kwance yake

Da sayen fom din 2023 gara ku biya diyyar fasinjojin jirgin kasa —Gumi

Gumi ya bayyana takaici kan yadda aka karkata wajen sayen fom din takara maimakon a ceto mutane da kudaden

2023: ‘Buhari ba shi da hurumin tuhumar masu sayen fom din APC na N100m’

Fadar Shugaban Kasa ce ta ce babu dan takarar da Shugaba Muhammadu Buhari zai bincika saboda sayen fom din neman takarar Shugaban Kasa a jam’iyyar APC