Labarai

Labarai

Kano: Kotu ta sassauta sharudan bayar da belin Muhuyi Magaji

Matakin ya biyo bukatar da lauyoyinsa suka shigar a gaban kotun

Yajin aiki: Buhari ya roki ASUU ta tausaya wa daliban Najeriya

Shugaban ya roki ASUU ta tausaya ta janye yajin aiki da take yi

An kashe mutum 40 da Karamar Sallah a Taraba

Dan Majalisar Dattawa mai wakilta Taraba ta Kudu, Sanata Emmanuel Bwacha, ya ce ’yan ta’adda sun kashe sama da mutum 40 a lokacin hutun Ƙaramar Sallah

Shekara 44 da yakin basasa, ba a biya sojojin Najeriya hakkokinsu ba

Tsofaffin sojojin sun yi zanga-zanga, saboda ana biyan sojojin Biafra da suka yaki Najeriya

Dalibai sun kashe matashiya a Sakkwato saboda zargin batanci ga Annabi

Ana zarginta ne da yin batancin a dandalin WhatsApp na ajinsu