Labarai

Labarai

Satar wayar kawa a wajen biki ya kai ta gidan yari

Wata mata da ta sace jakunkunan kawayenta biyu a wurin biki ta shiga hannu.

ASUU: Fadar Shugaban Kasa ta kira malaman jami’a zaman sulhu

Kungiyoyin ma’aikatan jami’a za su halarci taron da Shugaban Ma’aikatan Fadar Shugaban Kasa, Farfesa Ibrahim Gambari ya kira

Malaman kwalejojin fasaha za su tsunduma yajin aikin gargadi

Kungiyar ta ce yajin aikin na gargadi ne

ISIS ta wallafa bidiyon kisan ’yan Najeriya 20 a Borno

Kungiyar ta ce kisan wani mataki ne na daukar fansa

Rarrabuwar kai kan karba-karba ya jawo dage taron PDP

Yanzu dai an dage taron zuwa zuwa ranar Laraba da daddare