Kwastam sun kwace shinkafar waje da kwayar N2bn a Kano da Jigawa
A cikin wata biyu hukumar kwastam ta kwace shinkafar waje da miyagun kwayoyi da kayan gwanjo na kusan Naira biliyan biyu a Kano da Jigawa.
Labarai
A cikin wata biyu hukumar kwastam ta kwace shinkafar waje da miyagun kwayoyi da kayan gwanjo na kusan Naira biliyan biyu a Kano da Jigawa.
Maharan sun tsere sun bar mutanen da suka sace bayan sun sha luguden wuta a hannun ’yan sanda.
Kimanin mutum 41 ne lamarin ya rutsa da su a Damaturu.
Majalisar za ta yi zaman ne don gyara wani kuskure da ta gano a Dokar Zabe.
Ana fargabar zafi zai karu zuwa mataki mai tsananin hadari.