‘Bai kamata jirgin kasan Abuja-Kaduna ya dawo aiki ba a kubutar da ’yan uwanmu ba’
Iyalan sun koka kan yadda kamfanin NRC ya yi kunnen uwar shegu da umarnin shugaba Buhari.
Labarai
Iyalan sun koka kan yadda kamfanin NRC ya yi kunnen uwar shegu da umarnin shugaba Buhari.
A Jihar Legas, wani mutum ya damfari wata mai sana’ar POS, inda ya karbi N75,000 ya bar mata ruwan leda (pure water) guda biyar. Rahotanni sun ce mutu
Sai dai har yanzu NNPC bai magantu ba a kan matsalar
Ya ce Majalisa na da kyakkyawar alaka da bangaren zartarwa tun zuwan Buhari
Magidanci an sace shi yayin da ya ke kan hanyar kai dansa zana jarabawar Jamb.