Labarai

Labarai

Za a fara ba masu digirin Najeriya bizar shiga Birtaniya kyauta

To sai dai hakan ya takaita ne ga daliban da suka kammala karatu a Najeriya

Gwamnan CBN ya sayi fom din Takarar Shugaban Kasa a APC

Ya sayi fim din kan Naira miliyan 100

Saudiyya ta kama wasu ’yan Najeriya da suka daga hotunan ’yan siyasa a Harami

Hukumomin Saudiyya sun ce ba za su lamunci wannan wuce gona da iri ba.

An kai hare-haren ta’addanci fiye da 5,000 cikin shekaru 3 a Yammacin Afrika

A cikin watanni 3 na bana an samu hare-hare sama da 840.

An kwato ma’aikata da aka yi garkuwa da su a Abuja

Hankula sun tashi bayan da aka kai wa jami’an Hukumar Yankin Birnin Tarayya da ke Gaduwa hari. Rahotanni na nuna yadda maharan suka jikkata jami