Labarai

Labarai

An ba maniyyata kwana 7 su gama biyan kudin kujerar Hajji

Duk maniyyacin da bai cika kudin kujerarsa ba har wa’adin ya cika to sai dai ya jira wata shekarar.

Ya yi wa karamar yarinya fyade ya kashe ta

Wani matashi da ya yi wa wata yarinya fyade ta mutu ya shiga hannu a Jihar Nasarawa.

Mutum miliyan 1 sun mutu sakamakon COVID-19 a Amurka

Yawan mutanen da suka rasu sakamakon cutar COVID-19 a kasar Amurka ya haura miliyan daya a ranar Laraba.

Sojoji sun yi raga-raga da sansanonin Boko Haram 24 a Borno

Sojojin sun samu nasarar ce a wasu hare-hare da suka kai yankin

‘Cin zarafin mata na karuwa a kafofin sadarwa na zamani a Najeriya’

Babban Daraktan Cibiyar Bunkasa Fasahar Sadarwa da Ci Gaban Al’umma (CITAD) Y. Z. Ya’u ya ce ana samun karuwar cin zarafin mata ta kafofin sadar