Labarai

Labarai

Malami ya magantu kan raba wa daliget motocin alfarma a Kebbi

Malami ya ce batun shaci-fadi ne na magauta

’Yan boko ne matsalar Najeriya – Amaechi

Ya ce ’yan boko da ’yan siyasa ne ke kawo wa Najeriya koma baya

Mutum 8 mayakan ISWAP suka kashe a Chibok

Sun kone wasu kurmus kuma har yanzu akwai mutanen da ba a san inda suke ba.

Dan Abiola ya bukaci Buhari ya binciki ‘yadda aka kashe mahaifinsa’

Dan Abiola ya bukaci Buhari ya yi musu adalci wajen gano musabbabin mutuwar mahaifinsu.

Ganduje ya yi wa fursunoni 90 afuwa

Gwamnan ya yi alkawarin sakin karin fursunoni nan da kwanan 70, wato lokacin Babbar Sallah