Labarai

Labarai

Goron Sallah: Muna dab da kawo karshen ’yan ta’adda a Najeriya – Buhari

Ya bayyana hakan ne a sakon shi na goron Sallah ga ’yan Najeriya

Mutum 4 sun mutu sanadiyyar rushewar bene mai hawa 3 a Legas

Har yanzu dai ana fargabar akwai wasu mutanen a cikin ginin

Bikin Sallah: NSCDC ta jibge jami’ai 614 a Gombe

An jibge dakarun don sanya ido a lokutan bukukuwan sallah da za a gudanar.

Ganduje ya haramta tallata hotunan ’yan siyasa yayin bukukuwan Sallah a Kano

Ganduje ya ce babu bukatar tada zaune-tsaye yayin bukukuwan Sallah

ASUU ta yi barazanar daina yi wa INEC aikin zabe

ASUU na son INEC ta ba ta damar sanya ido a dukkan matakan zabe da ake gudanarwa.