Labarai

Labarai

’Yan ta’adda sun kashe ɗan sanda a gidan DPO a Jigawa

Da misalin ƙarfe 4:00 na asuba ’yan bindiga suka kai farmaki gidan DPO na Babban Ofishin ’Yan Sandan Aujara

Tinubu ya gana da Janar Christopher Musa bayan Ministan Tsaro ya yi murabus

Ganawar Tinubu da Janar GC Musa ya auku ne a ranar Litinin da dare, jim kadan kafin sanarwar murabus din Ministan Tsaro, Alhaji Muhammad Badaru Abubak

MAAUN: Ƙungiyar iyaye ta musanta zargin ƙara ƙudin yaye ɗalibai a jami’ar

Shugaban ya nemi jama’a su yi watsi da rahoton inda ya ce ba shi da tushe bare makama.

’Yan sanda sun gano zinaren N23m bayan shekara 13 da ɓacewarsu a Borno

Tun a shekarar 2012 a lokacin wani harin Boko Haram a yankin Malam Fatori da ke Jihar Borno kayan zinaren suka ɓace

’Yan bindiga sun sace fasto da matarsa  masu ibada a Kogi 

’Yan bindiga sun yi garkuwa da wani fasto da matarsa da mabiyansa a yayin da suke tsaka da ibada a coci da ke a  Jihar Kogi.