Labarai

Labarai

’Yan bindiga sun bukaci man fetur da sigari a matsayin fansar basaraken da suka sace a Kaduna

’Yan bindigar sun sace Dagacin ne tare da wasu manoma a Kurmi, kusa da Chikwale a yankin na Kachia.

An daure matar aure saboda zargin makwabciyarta da maita

An nadi muryar matar a yayin da take cewa makwabciyarta mayya ce.

Kotu ta mayar da Sagagi a matsayin shugaban PDP na Kano

Ta dage zaman kotun zuwa ranar Juma’a, 13 ga watan Mayu domin ci gaba da sauraron karar.

’Yan banga sun kwato mutum 12 a hannun ’yan bindiga a Zariya

’Yan bindiga sun kai hari kusa da gidan talabijin na NTA da ke Zaariya

Mutum 14 ake kashewa duk yini a Arewa –NBMOA

Sakamakon matsalar tsaron da ake fama da ita a Najeriya, akalla mutum 14 ake kashewa kullum a yankin Arewa baya ga rayuka 8,372 da aka hallaka a yanki