Labarai

Labarai

Soja ya harbe kansa bayan an kama a shi cikin ’yan Boko Haram

An gano shi a cikin mayakan da suka kai harin bom

Bazaranar tsaro: An rufe Kasuwar Mammy da ke Damaturu

Hare-haren bom sun yawaita a wuraren sharholiya a kwanan nan

 Yadda aka sace Dala 50,000 a Hedikwatar APC a Abuja

Kwamitin Gudanarwar APC na Kasa na tattauna batun sace kudin a harabar sakatarriyar jam’iyar

EFCC ta mika wa Amurka Dan Najeriya da ya damfari Baturiya

Zai iya fuskatnar daurin shekara 20 idan aka tabbatar da laifinsa

Majalisa ta kirkiri dokar haramta biyan kudin fansa

Majalisar Dattawa ta zartar da kudirin neman gyaran fuska ga dokar haramta ta’addanci ta 2013, hadi da haramta biyan kudin fansa ga masu garkuwa