Labarai

Labarai

Yajin aiki: ASUU ce take hana ruwa gudu ba ni ba —Nigige

Ya ce ASUU ta ki yarda da wasu matakai da gwamnati ta gabatar da ake ganin za su kawo maslaha

’Yan ta’adda na shirin kai harin bom a wuraren ibada —DSS

Gargadin nan zuwa ne bayan hare-haren bom da kungiyar ISWAP ta kai

Katsina: Masari ya nada Muntari Lawal Sakataren Gwamnati

An nada shi bayan ajiye mukamin da Dokta Mustafa Inuwa ya yi domin tsayawa takarar gwamna

Katunan zabe 51,373 sun lalace a Kano —INEC

Jihar Kano ta samu karin rumfunan zabe 3,148 wanda hakan ya kara yawan runfunan zabe a jihar zuwa 11,222.

An zargi ’yan asalin Abuja da yunkurin kona Kasuwar Karmo

Bayan an kashe gobara sai aka gano wasu shaguna da aka zuba wa fetur da wasu kayan tsafi da aka binne a wurin