Labarai

Labarai

An cafke bata-gari 7 da suka kashe mutane a wurin biki a Bauchi

Wadanda ake zargin sun wa jama’a duka a wajen daurin auren.

Wike ya ba ’yan gudun hijirar Kaduna tallafin N200m

Ya bayar da tallafi ne a ci gaba da rangadinsa na neman takara a PDP

Satar fallen langa-langa 11 ta jawo wa lebura daurin wata 6

An sami leburan da laifin satar a Kamfanin KAEDCO

Maniyyata Aikin Hajji sun yi zanga-zanga kan ninka kudin kujera

Maniyyatan sun roki gwamnati ta sa baki kan karin kudin

Buhari ya taya Macron murnar lashe zaben Faransa

Ya ce alaka ta kara karfi tsakanin Faransa da Najeriya tun bayan darewar Macron mulki