Kudin fansa: Masu garkuwa da ‘Uwar Marayu’ na neman N100m
“Sai dai a taya mu da addu’a domin ba mu san ta ina za mu fara hada Naira miliyan 100 ba,” inji wani makusancinta
Labarai
“Sai dai a taya mu da addu’a domin ba mu san ta ina za mu fara hada Naira miliyan 100 ba,” inji wani makusancinta
Rikicin ya barke ne bayan shugaban daya dabar ya kwace budurwar wani daga dabar abokan hamayyarsu
Ana tsaka da wani bikin nadin sarauta da na daurin aure mahara suka bude wa mahalrta wuta
Guguwar dai ta biyo bayan wani ruwan sama da aka tafka a yankin
’Yan bindigar sun bukaci a biya su miliyan hudu a matsayin kudin fansa.