Labarai

Labarai

Matsalar Tsaro: Birtaniya ta horas da dakaru 145 a Najeriya

Muna fatan ganin wannan aiki ya dore domin samar da ingantaccen tsaro a kasar.

Matasan Kirista sun saya wa masallaci sabon janareta a Filato

Wannan aiki na matasa ya gamu da yabo daga ciki da wajen Jihar Filato.

Ya kamata gwamnati ta zamanantar karatun tsangaya —Mujahid Baure

Malamin ya ce ya kamata gwamnati ta ba almajiyar kulawa kamar kowane dan Njeriya.

Mako 2 babu layin sadarwa a Sabon Birni

Layi daya tal da ya rage yana aiki a Karamar Hukumar Sabon Birni mai fama da ’yan bindiga ya katse

Bidiyon fyade: Gwamnatin Legas ta sake bude makarantar Chrisland

Sai dai gwamnatin ta ce za a ci gaba da bincike a kan lamarin