Labarai

Labarai

N750,000 kuɗin bikin yaye ɗaliban Jami’ar MAAUN ya tayar da ƙura a Kano

Jami’ar MAAUN ta dage a kan cewa, duk wanda bai gamsu ba ya tafi kotu, amma babu gudu babu ja da baya a gudanar da bikin yadda ta riga ta tsara.

Sojoji sun ceto ’yan mata 12 da ISWAP suka sace a Borno

ISWAP sun sace yaran ne a gonakinsu yayin da suke aikin girbe amfanin gona.

Mutum 6 sun jikkata a rikici manoma da makiyaya a Jigawa

Rikicin manoma da makiyaya na ci gaba da ƙamari a jihar.

’Yan bindiga sun kashe tsohuwa, sun sace mutum 3 a Kano

Sai dai gwamnan jihar ya ce gwamnatinsa na aiki don magance barazanar.

Yadda aka horar da mata 100 sana’o’in dogaro da kai a Gombe

Cibiyar ta ce horon ya zama dole duba da halin matsin tattalin arziƙi da ƙasar nan ke ciki.