Labarai

Labarai

Harin jirgin kasa: El-Rufai ya bai wa iyalan mutum 9 miliyan 18

Gwamnan ya bai wa iyalan kowane mamaci tallafin Naira milyan biyu don rage musu radadi.

Jirgin soji ya kashe kananan yara a Neja

Wani dattijo a kauyen ya rasa ’yar cikinsa da kuma jikokinsa biyu a harin

Boko Haram: An kwana ba a rintsa ba a Geidam

Mazauna garin sun kwana cikin zullumin yiwuwar hari daga kungiyar ISWAP

Maharan sun harbe shugabannin PDP biyu a Filato

Maharan sun harbe shugabannin PDP biyu ne a yayin da suke tare da dan majalisa mai wakiltar Jos ta Aewa da Bassa.

ISWAP ta kai hari Chibok ta sace ’yan mata

Mayakan ISWAP sun tuntubi iyayen ’yan matan da suka sace a Chibok