Labarai

Labarai

Yanzu Najeriya ce kasar da kungiyar IS ta fi kai wa hari a duniya – Rahoto

Wannan dai shi ne karon farko da wata kasa ta zarce Iraqi tun bayan kafa kungiyar

Dubun masu yunkurin garkuwa da mutane ta cika a Gombe

Dubun matasan ta cika ne lokacin da suke barazanar sace wani mutum

An fara bincike kan zargin lalata daliba mai Shekara 10 a makarantarsu

Gwamnati ta kuma yi barazanar daure duk wanda ta kama yana yada bidiyon shekara 14

Sojoji sun kashe Kwamandan ISWAP a Tafkin Chadi, Ammar Bin-Umar

An kashe shi ne yayin wasu jerin hare-hare ta sama da jiragen yaki

2023: Ganduje ya ki amincewa da ajiye aikin Kwamishinoninsa 3

Ganduje ya umarci Kwamishinonin da su koma bakin aiki