Labarai

Labarai

Mahaifiyar Dadiyata: Za a yi jana’izar bayan Sallar La’asar

Ta rasu bayn kimanin shekara uku da wasu da ba a san ko su wane ne ba sun yi awon gaba da shi a gidansa

Abubuwa 10 kan Gimbiya Lolowah ’yar Sarki Fahd na Saudiyya

Gimbiya Lolowah na da shekara 27 aka kashe mahaifinta, ta rasu tana da shekara 74.

Gobara ta cinye shugana a kasuwar sansanin alhazai ta Kano

Wata ’yar kasuwa ta ce ba a fitar da ko kyalle daga kantinta ba a gobarar

’Yan bindiga sun sace manoma 27 a hanyar Birnin Gwari

An yi awon gaba da su yayin da suke kan hanyarsu ta zuwa gonakinsu.

Yadda aka kama wasu barayin A Daitata Sahu a Kano

Dubunsu ta cika bayan sun gyara babur din sun sauya mishi fenti da lamba